<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Yesu Ba Shi da Hannu Sai Namu LW564</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu ba shi da hannu sai namu
 Don aikinsa nan duniya
 Ba shi da ƙafa sai namu
 Don a biɗa masu ɓacewa.
 Ba shi da harshe sai namu
 Don a shaida mutuwar Yesu
 Ba wata hanya sai ranmu
 Don a furta bisharar ceto.

[V2]
 2) Duniya ba ta san karatu
 Mu ne littafinsu nan.
 Masu zunubi na diban mu
 Ko mu masu-gaskiya ne.
 Aikinmu maganarmu duka
 Su ne labarin Yesu.
 Ko duniya ta ga Mai Cetonka.
 Ko sun rasa, ganinsa yau?

[V3]
 3)Ina labarin na aikinka yau?
 Ko nashi ko naka ka yi?
 Ina ƙafa ta kai ka yau ?
 Ta bi duniya ko Ubangiji ?
 Ina magana da ka faɗi yau ?
 Ko Yesu ya faɗi ko kai ?
 Ko zuwa na Yesu ya fi kusa yau
 Sabo da ka shaidarshi.</lyrics>
<hymn_number>564</hymn_number>
</song>